About us
Salafiyyah tv
Assalamu alaikum yan uwa An bude wannan shafi ne don yada karatuttukan malaman ahalussunna,Manufar su, Da'awarsu na Kira zuwa ga Alqur'ani da Sunna bisa fahimtar Magabata nagari.
Wanda ya bude wannan shafi shine Ammar yahaya Abdullahi(A.y abdullahi) mamallakin shafin Tech propagator, (shafin da ya kunshi bayanai akan dabarun internet,yadda za ka samu kudi a internet ta halattaciyar hanya,yadda zaka hada shafin yanar gizo_gizo na kudi kokuma kyawta da dai sawransu). Kuma shine mamallakin youtube channel,na salafiyyah tv.
Muna godiya da lokacinka daka bamu domin karanta wannan shifin.
Allah y Sanya alkairi
ReplyDeleteAmeen, muna godiya dan uwa
DeleteMay Allah bless you
ReplyDeleteAmeen
Delete